Latest
Rundunar yan sandan jihar Katsina a ranar Laraba, 11 ga watan Janairu ta tabbatar da kama wasu matasa uku kan zargin sace yarinya yar shekara shida a Kano.
Gwamnan CBN Godwin Emefiele ya shafe kwana da kwanki ba a san inda ya shiga ba sai jiya ya dawo, Emefiele ba zai dade ana Najeriya ba zai sake lulawa kasar waje
Alkalin alkalai na jihar Oyo, Munta Abimbola ya saki wata dattijuwa yar shekara 65 da jikanta dan shekara 15 da aka tsare a gidan yari kan satar kaji 2 a Oyo.
Wata lakcara a jami'ar Nnamdi Azikiwe ta jihar Anambra, ta haifa yara bakwai reras. Mijinta yayi kira ga jama'ar Annabi da su tallafa musu saboda jariraan.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Adamu ya kaddamar da yakin neman zaben APC a Benuwai, yana ganin sauya-shekar da Gwamna Samuel Ortom tamkar sace masu kuri'a ne.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai hari sakatariyar karamar hukumar Ihiala a jihar Anambra inda suka halaka yan bijilante uku sannan suka kona wasu gine-gine.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP reshen jihar Gombe ta rasa wani babban jigonta inda ya koma jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) gabannin zabe.
Kotun Najeriya ta soke wata doka da ke aiki a rundunar 'yan sanda, waccce ke cewa babu wata jami'a da a aka amince ta yi ciki ba tare da aure ba saboda dalilai.
Jarumar ta musanta zargin da ake mata wanda ke cewa da aurenta take yin shirin wasan da ake nunawa akafar youtube wanda Ahmed Bifa ne yake shiryawa da gabatarwa
Masu zafi
Samu kari