Latest
Wani dan arewa ya bayyana bukatar aure, zai ba da sadakin Naira miliyan daya da kuma karin N200,000 don rage mata radadin hana ta yin wasu bukukuwan bidi'a.
Malamin addini wanda ya yi hasashen cewa an yi wa kungiyar kwallon kafa na Chelsea asiri ya yi hasashen abubuwan da za su faru a zabukan Katsina, Abia da Taraba
Gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023, Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya ce sai Inyamurai sun zabe shi sannan ya yi masu aiki.
Peoples Redemption Party (PRP) ta sanar da Cyrus Johnson a matsayin wanda zai maye gurbin tsohon dan takarar gwamnan Ogun, wanda Allah ya yi wa rasuwa a baya.
Kotun daukaka kara mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta kori yar takarar majalisar tarayya ta PDP a mazabar Ado/Okpokwu/Ogbadibo, Aida Ogwuche, jihar Benue
Kwamishinan yada labarai na jihar Legas, Gbenga Omotosho, ya bayyana cewa kungiyar kwadugo ta bayyana goyon bayanta da burin Bola Tinubu da Gwamna Sanwo-Olu.
Gagarumin rikici ya rincabe tsakanin manoma da makiyaya a jihar Kwara inda aka halaka manomi daya tare da kone kurmus gidajen jama'ar yankin sama da guda 500.
Peter Obi ya shawarci yan Najeriya da su kula da wanda za su zaba a matsayin shugaban kasa a 2023, cewa kada su yarda su mika kasar ga mutumin da bai da lafiya.
Hukumar yan sanda a jihar Plateau ta bayyana faston da yayi karyan an yi garkuwa da shi har sau biyu don mabiya su biya masa kudin fansa ya fito ya yi magana.
Masu zafi
Samu kari