Latest
A farkon makon nan, Peter Obi ya shirya zama da ‘yan gudun hijira, mata da matasan Katsina, amma bai yiwu ba, Jam'iyyar LP ta fuskanci akwai matsalar tsaro.
Michael Achimugu ya yi bayanin irin alakarsa da ‘dan takaran PDP, Atiku Abubakar da ya tonawa asiri, yake cewa akwai wasu sirrin da Duniya ba ta san da su ba.
Idan Dan Nwanyanwu ya zama Shugaban Najeriya, farashin fetur zai ragu. ‘Dan takarar ya dauki alkawarin gina matatun man fetur tun a watanni shida na farko.
An ji labari ana zargin ko Asiwaju Bola Tinubu, ya ci zabe, ba shi zai yi mulki ba, mai dakinsa aka zaba. Naja’atu Muhammad na ganin ‘dan takaran bai da lafiya.
Jamiyyar All Progressive Congress, APC, a Jihar Imo ta dage kamfen, da wasu harkoki a kananan hukumomin jihar Imo don kisar gilla da yan bindiga suka yiwa Ohizu
Malam Ahmed Magaji Kontogora, Kwamishinan yan sandan jihar Kebbi ya shirya musabakar Al-Kur'ani don taimaka musu su kara kusantar Allah a rayuwa da aikinsu
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP ya rasa ransa bayan yin gajeriyar jinya a babban birnin tarayya Abuja. Ga abin da doka tace kan yadda za a maye gurbinsa.
Da alamun za'a yi fito-na-fito tsakanin gwamnan bbabban bankin Najeriya CBN da mambobin majalisar dattawa kan kara wa'adin daina amfani da tsaffin kudin Naira.
Bola Tinubu ya yi kaca-kaca da Naja’atu Mohammed, wanda ta ajiye kujerarta, ta koma wajen Atiku Abubakar. APC ta maidawa Naja’atu martani ta bakin Mahmud Jega.
Masu zafi
Samu kari