Latest
Magiya bayan yan takarar Sanatan yammacin Osun sun kaurr da faɗa har ta kai ga rasa rayuka yayin da suka je kanfe wuri ɗaya a jihar Osun, wasu na kwance Asibiti
Yayin da tsoffin kudade ke kokarin daina amfani, gwamnati ta ce ba za ta kara wa'adi ba. An bayyana hanoyin da 'yan Najeriya za su bi domin rabuwa tsoffin kudi.
A Ebonyi, Machiavelli Ụzọ da wasu ‘yan dabar siyasa sun jibi wani mawaki, jami’an ‘yan sanda sun zo inda abin ya faru suka ceci sa a lokacin da ya yi raga-raga.
Gwamnan jihar Bayelsa, Diri, yace shi da takwarorinsa ba su cire rai ba har yanzun suna fatan tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya koma jam'iyyar PDP.
Wani matashi ya rabu da budurwarsa da ya hadu da ita saboda bata iya girki ba. Duk da budurwar ta dinga bashi hakuri kan cewa za ta koya girki da gyara halinta.
Mutane sun koka kan fashewar wani abin fashewa da ake zargin bam ne a kauyen Galkogo, karamar hukumar Shiroro, Jihar Neja. Ba a san adadin wadanda suka mutu ba
Wata budurwa baturiya ta labarta yadda wan 'dan damfarar yanar gizo ya karbe kudaden mahaifiyarta da soyayyar bogi. Tace ya talauta su fiye da tsammaninsu.
Naja'atu Muhammad ta hakura da tafiyar shugaba Buhari, inda bangarar da aikin da jam'iyyar APC ta bata na shirya yakin neman zaben Tinubu ta koma bayan Atiku
Wata kungiya ta caccaki tsohon shugaban kasa Obasanjo kan zargin kasa tabuka komai wanda ya shafi ci gaba ko nunkasa tattalin arzikin Nigeria lokacin yana mulki
Masu zafi
Samu kari