Latest
Hukumar yan sandan jihar Nasarawa ta tabbatar da labarin tashin Bam a iyakar Nasarawa da Benue inda aka yi rashin Fulani makiyaya guda 27 a garin Rukubi, Doma.
Dan takarar gwamnan jihar Lagos na jam'iyyar PDP ya sha da kyar a a wani hari da wasu yan ta'adda sukai kai masa hari yayin da yake yakin neman zabensa a Lagos
Tsohon hadimin Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a PDP, Michael Achimugu ya ce tsohon ubangidansa na son zama shugaban kasa ne saboda ya azurta yayansa.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da rufe wasu tituna a fadin jihar na wucin-gadi saboda ziyarar kwana 2 da Shugaba Muhammadu Buhari ya kai jihar.
Gwamna Masari na Jihar Katsina ya bawa ma'aikatan jiharsa hutun kwanaki biyu saboda ziyarar Shugaba Muhammadu Buhari zuwa jihar domin su samu damar tarbarsa.
Dan takaran kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya mayar da martani ga Asiwaju Bola Tinubu na jam'iyyar APC ka sukar BUhari
Majalisar wakilai ta kasa ta ce sam ba zai yiwu tana gani CBN ya karya tattalin arzikin kasa d a'yan kasa baki daya ba. Dole ta dauki matakin da ya dace kawai.
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa jihar Katsina da karfe 10 na daren Laraba bayan dawowarsa daga kasar Senegal. Zai kaddamar da manyan ayyuka a jihar Katsina.
Limamin masarautar Oyo a jihar Oyo, kudu maso yammacin Najeriya, Sheikh Mashood Ajokidero III ya rigamu hidan gaskiya. An sanar d amutuwarsa ranar Alhamis.
Masu zafi
Samu kari