Latest
Wani matashi 'dan Najeriya ya koka kan abinda son kudinsa ya ja masa. Yace yayi nadama kuma ko a rayuwarsa ta gaba ba zai sake ba. Kwanaki suka rage ya mutu.
Babban faston cocin Deeper Life Bible Church, Fasto Williams Kumuyi, ya shawarci kiristoci a Najeriya su tashi su yi aiki bayan sunyi addu'a gabanin zaben 2023.
A wata sanarwa ta bakin Antony Blinken, Gwamnati ta bayyana dalilian hana wasu zuwa Amurka ta hanyar hana su biza, haramcin za ta iya shafan iyalin mutanen.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya sha alwashin cewa yara ba za su sake bacci da yunwa ba idan ya zama magajin Buhari a 2023.
Jami'an hukumar yaki da masu cin hanci da rashawa da sauran laifuka makamantansu (ICPC) sun kama tsohon shugaban hukumar JAMB ta ƙasa, Mista Dibu Ojerinde.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, babban malamin addinin Islama a Najeriya ya bayyana alaka da ke tsakanin bature da bakin fata da kuma balarabe a duniyar nan.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya yi kira ga babban bankin Najeriya da ta duba yan karkara ta janye wa'adin da ta shimfida na daina karbar tsoffin kudi.
Wasu fusatattun matasa sun balle zanga-zanga a Kofar Kaura da ke jihar Katsina jim kadan bayan wucewar Buhari. Sun dinga jifan jami'an tsaro da motocin APC.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya musanta jita-jitar dake yawo cewa jirgin NAF ne ya kai hari kan makiyaya, yace ba ruwan Soji, jirgi ne mara matuki.
Masu zafi
Samu kari