Latest
Gwamna Nyesom Wike na jihar RIvers ya bayyana cewa ba zasu yarda jam'iyyyar PDP da Atiku Abubakar su lashe zabe ba saboda tun yanzu sun fara masa barazana.
Duk da tana auren Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni kuma tana goyon bayan APC a babban zabe, Gumsu Abacha ta ce PDP za ta goyi baya a Jihohin Arewacin Najeriya.
Asiwaju Ahmed Tinubu ya yi wasu babatu da ya je jihar Ogun, ‘Dan takaran na jam’iyyar PDP ya ce bai kamata ayi wasa da kalaman da Bola Tinubu ya yi a Ogun ba.
Miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki wurin hakar ma'adanai da ke Udawa a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. Sun halaka mutum biyar cikin wadanda suka iske.
Allaha yayi wa 'dan gwamnan jihar Nasarawa, Hassan AA Sule Rasuwa da safiyar Juma'a. Hassan dai yayi aure watanni bakwai da suka wuce kuma ya rasu bayan jinya.
Kakakin Coalition of United Political Parties (CUPP)a Delta, Prince Henry Eze ya bada sanarwar goyon bayan Atiku Abubakar ne saboda manufofinsa da tafiyarsa.
Abdulrahman Dambazau ya gabatar da jawabi wajen wani taro. Tsohon hafsun sojojin ya ce siyasar addini, bangaranci da kabilanci yake jawo rashin zaman lafiya
Dan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana shirinsa ga yan gudun Hijira idan har Allah ya ba shi mulki a zaben 2023.
Rabaran Jude Arogudale, limamin katolika ya shawarci yan Najeriya su kauracewa zaben duk wani dan takara mai tabon laifi . Ya bayyana hakan ne yayin huduba.
Masu zafi
Samu kari