Hotunan Yadda Yan Najeriya Suka Cika Bankuna Don Mayar da Tsaffin Kudi

Hotunan Yadda Yan Najeriya Suka Cika Bankuna Don Mayar da Tsaffin Kudi

Gwamnan bankin tarayyar Najeriya CBN, Godwin Emefiele, ya bayyana cewa ko kadan ba zasu dage wa'adin ranar daina amfani da tsaffin kudaden Naira ba.

Gwamnan ya jaddada cewa ranar 31 ga watan Junairu, 2023 ne ranar karshen amfani da tsaffin takardun kudin N500, N200 da N1000.

Emefiele ya ce ko shugaba Buhari ya amince kwanaki 100 da aka bada don mutane su canza kudadensu ya isa.

Ya bayyana cewa har dajin sambisa akwai kudi saboda sun tura jami'ansu su taimaka wajen canzawa mutane kudaden.

Yayinda ake saura kwanaki 6 yau, yan Najeriya su cika bankuna a arewacin Najeriya suna kokarin ajiye kudaden kafin su zama ruwa.

Hotuna sun nuna yadda wasu suka cika banki har suka kabbarta sallah cikin banki.

Kalli hotunan:

DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar

Kara karanta wannan

Sabbin Kudi: Mutanen Karkara Wa'adin CBN Zai Wa Illa, El-Rufai

Banki
Hotunan Yadda Yan Najeriya Suka Cika Bankuna Don Mayar da Tsaffin Kudi
Asali: Facebook

Banki
Hotunan Yadda Yan Najeriya Suka Cika Bankuna Don Mayar da Tsaffin Kudi
Asali: Facebook

Banki
Hotunan Yadda Yan Najeriya Suka Cika Bankuna Don Mayar da Tsaffin Kudi
Asali: Facebook

kudin
Hotunan yadda yan Najeriya kokarin cincirindoa bankuna don mayar da tsaffin kudi hoto: Inside Arewa News
Asali: Facebook

BAnkuna
Hotunan yadda yan Najeriya kokarin cincirindoa bankuna don mayar da tsaffin kudi Hoto: Inside Arewa
Asali: Facebook

Inside
Hotunan yadda yan Najeriya kokarin cincirindoa bankuna don mayar da tsaffin kudi
Asali: Facebook

Inside Arewa
Hotunan yadda yan Najeriya kokarin cincirindoa bankuna don mayar da tsaffin kudi
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel