Latest
Julius Nnamani yana ganin a ‘yan takaran shugaban kasa a 2023, Peter Obi ne mafita, ya ce shi ne zai iya maganin bashin da kuma ya fito daga kudancin Najeriya.
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun sun yi nasarar cafke wadanda ake zargi da halaka tsohon ma'aikacin CBN da iyalansa a yammacin Kirsimeti bayan dawowa daga coci.
Wani magidanci 'dan Najeriya ya koka kan yadda matarsa ta fice da ATM dinsa ta yi siyayya har da wacce ba a bukata.Sai dai ta bashi hakuri tare da neman yafiya.
Jama'ar kauye sun dauki mataki kan wani ragumin da ya hallaka mai shi a wani kauyen India. An bayyana yadda mutanen kauye suka masa dukan mutuwa bayan daureshi.
Yayin da ake ta yaɗa jita-jitar mataimakin gwamnan Sakkwato ya koma APC, kwamishinoni 11 a jihar Taraba sun yanke shawarin barin PDP zuwa APC a ralin Tinubu.
Yayin da gangar babban zaben kasar ke kara kadawa, jam'iyyar PDP mai adawa a kasar ta rasa dubban mambobinta, inda suka koma inuwar jam'iyyar APC mai mulki.
Primate Elijah Ayodele, shugaban cocin cocin INRI Evangelical Spiritual Church ya ce an masa wahayi cewa yan Najeriya za su fuskanci wahalhalu bayan zaben 2023.
Yayin da zabe ya rage yan kwanaki, wasu jam'iyyun siyasa 29 masu adawa a jihar Legas, sun ce sun hangi kyaun goben Najeriya a jikin Bola Ahmed Tinubu na APC.
Yanzu muke samun labarin cewa, kotun koli ta tabbatar da Emenike a matsayin sahihin dan takarar gwamnan jihar Abia a karkashin inuwar jam'iyyar APC mai mulki.
Masu zafi
Samu kari