Latest
Yayin da ake yada yadda mataimakin gwamnan jihar Sokoto ya bar PDP, hadiminsa ya yi bayanin gaskiyar abin da ya faru, ya ce bai bar jam'iyyar PDP ta har yanzu.
Bill Gates, fitaccen biloniyan nan ya ci karo tare da fadawa tarkon soyayyar Mark Hurd, tsohuwar matar mamallakin Oracle bayan shekaru biyu da karewar aurensa.
Salihu Tanko Yakasai ya ba Rabiu Musa Kwankwaso nasara a zaben Shugaban Kasa a jihar Kano. 'Dan takaran Gwamnan ya na ganin Atiku Abubakar ne zai zo na uku.
Yayin da abubuwa suka kara tsanani, yan Najeriya masu asusu a bankuna sun nemi babban bankin ƙasa ya saki tsofaffi da sabbin takardun naira son rage wahala.
Tsohon sanata da ya wakilci Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya shawarci ma’aikatan banki da su fara koyon dambe domin kare kansu daga fusatattun kwastamomi.
Malam Nasir El Rufai ya yi magana kan shari'arsu da CBN a kokarin canza Nairori. Shi ma Gwamnan yana ganin babban bankin CBN zai kawowa tattalin arziki matsala.
Yan kwanaki kafin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, jam'iyyar APC mai mulki ta samu karuwa ta sabbin mambobi a jihar Kwara. Masu sauya shekar sun hada da mata.
Wasu rahotanni daga Kuros Ribas sun tabbatar da cewa maharan da suka sace kwamishinar mata, Farfesa Njar sun nemi a tara masu miliyan N150m a matsayin fansa.
Sanatan Ekiti ya soki tsarin canza kudi da Gwamnan CBN ya fito da shi. ‘Dan majalisar ya zargi babban bankin Najeriya na CBN da zama babban barazana ga zabe.
Masu zafi
Samu kari