Latest
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na kasa ya bayyana kwarin gwiwar cewa, jihohin Arewa maso Yamma za su ba Tinubu kuri'unsu a zaben bana saboda wasu dalilai.
Gwamnan jihar Kastina, Aminu Bello Masari ya bukaci daukacin bankuna da yan kasuwa a jihar da su ci gaba da karbar tsoffin kudi daga wajen abokan harkarsu.
Babban bankin Najeriya ya gama duk wasu shirye shirye na cika aljihun yan Najeriya da sabbin takardun naira da sauya wa fasali kusan Tiriliyan ɗaya yau Litini.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya isa hedkwatar tsaro domin kaddamar da wasu kayayyaki na ayyukan tsaro na aikin ‘yan sanda. Ya isa wurin 10:15 na Litinin.
Gwamnatin jihar Yobe a ranar Lahadi, 12 ga watan Fabrairu, ta fito ta karyata jita-jitan da aka ta yadawa cewa wasu fusatattun matasa sun farmaki Gwamna Buni.
Femi Fani-Kayode ya zargi Atiku Abubakar da shirya kifar da gwamnati. Hukuma na neman jigon APC bayan cewa ana shirin juyin-mulki, ya cire Atiku daga zargi.
‘Dan takaran kujerar shugaban kasa a jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar yana so Jami’an tsaro su kama Darektan yakin zaben APC kan zargin kifar da gwamnati.
A labarin da muke samu daga jihar Kano, dan takarar gwamna a jihar a jam'iyyar Labour ya bayyana sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a jiya Lahadi a yamma.
Jama’a mazauna Onyagede da ke karamar hukumar Ohimini ta jihar Binuwai sun tsorata kan Kaiwa da kawowa wani helikwafta a yankin wanda ke sauke wasu irin sojoji.
Masu zafi
Samu kari