Latest
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai, ya sake sakin maganganu ma su zafi kan mutanen fadar shugaban ƙasa, a wannan karon ya ce ya daina yarda da su.
Wani tsoho a Najeriya ya tattara kayansa da gadonsa ya dawo banki da zama saboda an ki bashi sabbin Naira da zai iya siyan magani a asibitin da yake jinya.
Za a ji tarihin yadda ‘Dan takaran APC a babban zaben 2023, Bola Tinubu ya samu sarautar Jagaban. An yi nadin sarautar ne a ranar 26 ga watan Fubrairu 2006.
Ana saura kwanaki 13 gabanin babban zabe, jam'iyyar PDP a jihar Imo ta sake wayar gari cikin sabon rikici yayin da wani jigo ya fito ya fallasa kullin wasu.
Wani matashi ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya baje kolin cikin hadadden gidansa na laka. An kawata shi da kujeru, talbijin da sauran kayan alatu.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta yi umurnin rufe kantin siyar da kaya mai suna wellcare kan kin karbar tsoffin kudi.
Tsohon gwamnan jihar Filato, Jonah Jang, ya musanta kalaman gwamnan jihar, Simon Lalong, wanda ya ce tuni suka samu goyon bayan tawagar gwamnonin G5 na PDP.
Wata mata ta yi rashin rayuwarta bayan asibiti sun ki karbar haihuwarta saboda mijin ya gaza iya samo tsabar kudi daga banki ko dillalan kudi watau masu POS.
Yan bindiga masu garkuwa da mutane a jihar Neja sun kai wasu hare-hare wanda yayi sanadiyar mutuwar DPO na yankin Paiko, Mukhtar Sabou, da wasu yan sanda hudu.
Masu zafi
Samu kari