Daga Karshe, INEC Ta Saki Sunayen Rumfunan Zabe 240 da Ba a Za a Yi Zabe Ba Bana

Daga Karshe, INEC Ta Saki Sunayen Rumfunan Zabe 240 da Ba a Za a Yi Zabe Ba Bana

Yayin da ‘yan Najeriya ke ci gaba da jiran zaben zaben 2023, sai kwatsam hukumar zabe ta fitar da rahoton cewa, akwai rumfuna 240 da ba za a yi zabe ba a bana.

Hukumar ta INEC ta saki jerin sunayen rumfunan zabe 240 da ba za a yi zabe ba a kasar nan a zaben 2023.

A baya hukumar zaben ta bayyana cewa, ba za a yi zabe a rumfunan ba saboda basu da wadanda suka yi rajistan yin zabe a cikinsu.

A jerin rumfunan zaben 240 an ce ba za a yi zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisun tarayya na ranar 25 ga watan Faburairun bana ba.

Hakazalika, hakan na nufin ba za a yi zaben gwamna na ranar 11 ga watan Maris ba da ma ‘yan majalisun jiga fadin kasar ba.

A kasa mun tattaro muku jerin sunayen rumfunan kamar haka:

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Asali: Legit.ng

Online view pixel