Latest
Jama'ar kafar sada zumunta sun kadu bayan ganin bidiyon yadda wani mutum ke yiwa yaro aski da cokali cikin sauki ba tare da wani matsala ba. Wasu sun yi zargi.
Wasu mahara da ba'a san ko su waye ba sun je har kofar gida sun yi ajalin ɗan riko na jigon jam'iyyar PDP a Legas, Chief Dapo Sarumi, da karfe 9:00 na dare.
Hajiya Maryam Salihu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta ce Asiwaju Bola Tinubu ba kudi ne yasa ya ke neman takarar shugabancin kasa ba a 2023.
Rahotannin dake shigo mana sun nuna cewa aƙalla mutane hudu ne suka rasa rayukansu yayin da zanga-zanga kan karancin naira ta kara daukar sabon shafi a Edo.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuno wata budurwa yar Najeriya durkushe a gaban wani saurayi a kan titi yayin da take rokonya ya haddasa cece-kuce.
Shugaba Buhari na duba yuwuwar kara kwanaki 60 kan wa'adin daina amfani da tsofaffin kudi a Najeriya, Amma sun ti yarjejeniya da gwamnonin da suka yi kara.
Kakakin majalisar tarayyar Najeriya, Femi Gbajabiamila ya alakanta karancin man fetur da sabbin naira a kasar a baya-bayan nan da wasu yan neman hana ruwa gudu'
Malam Muhammadu Sanusi II yana kan hanyarsa ta zuwa Jigawa ne ya tsaya a Kano. Dinbin mutane sun yi farin ciki da ganin Sarkin da aka tunbuke a shekarar 2002
Yayin da wahalhalu da ƙuncin rayuwa suka ƙara tsananta, mutane sun fusata da yawa sakamakon rashin yawaitar sabbin takardun kuɗi da kuma hana amfaɓi da tsoho.
Masu zafi
Samu kari