Latest
Kamar yadda Bloomberg suka bayyana, manyan attajiran Afrika basu girgiza ba yayin da aka samu sauyi a arzikinsu a watan Oktoban 2022. Dangote ne a kan gaba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Injiniya Emmanuel Audu-Ohwavborua a matsayin sabon mukaddashin Dirakta Manaja na hukumar cigabar yankin Neja Delta watau NDDC.
Amdalat Taiwo Pedro mata ce da mijinta ya mutu amma take sana’ar kwashe bola a titinan Legas a kokarinta na samun abinda zata ci da kula da kanta da jikoki.
A kokarin da soji suke yi na zuwa maboyar ‘yan bindiga, sojoji a karkashin rundunar OPWP sun halaka ‘yan bindiga a wurare daban-daban a titin Kaduna-Abuja.
Malamin Dan Najeriya kuma mazauni jihar Kano, Adam Abdurrahman Al-Fulany, ya zama gwarzon ilmin adabin larabci na shekarar 2022 na Uyoon El-Adab El-Arabi..
Mai martaba Suleiman Ashade ya nuna sai inda karfinsa ya kare wajen tallata APC. Basaraken ya fadawa jama’a a wajen wani taro Bola Tinubu ya kamata a zaba.
Jam’iyyar APC ta saki sabbin sunaye na mambobin kwamitin yakin neman zaben dan takararta na shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, amma babu sunan Rarara.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sallami shugaban rikon kwarya na hukumar cigaban yankin Neja Delta, watau Niger Delta Development Commission (NDDC), Effiong Akwa.
Dakarun MNJTF sun ce sun kama mutum 40 dake samarwa ‘yan ta’addan ISWAP kayan aiki a yankin tafkin Chadi. An kama su da buhunan 364 na wake, buhu 102 na Masara.
Masu zafi
Samu kari