Latest
Saudi ta kama wasu mutane da ‘Yan Najeriya a halin yanzu. Zargin da Gwamnatin Saudi Arabiya take yi shi ne akwai mutane 40, 000 da suka saci hanyar shigo mata
Wasu batagari da ake kyautata zaton yan bindiga ne sun kai hari wani sansanin da hukumar zabe mai zaman kanta INEC ke horas da ma'aikata a Anambra ranar Alhamis
Yanzu muke samun labarin yadda 'yan bindiga suka shiga tasku a jihar Kaduna bayan da sojoji suka hallaka manyan 'yan ta'adda bakwai nan take ba da a Chiken.
Wani dan Najeriya ya fusata yayin da aka zo yanke wutar NEPA a gidansa. Ya bayyana fushi ta hanyar bin dan NEPA a guje da adda a hannunsa, jama'a sun girgiza.
Bashir Ahmad, Mashawarci na musamman ga Shugaba Buhari kan sadarwa na zamani, ya fada wa Gwamna Ganduje na Kano ya kai tsaffin kudinsa CBN idan na halas ne.
Matar Atiku ta yi kaca-kaca da gwamnatin Buhari, ta ce sam babu abn da ke faruwa mai kyau ko ya faru tun hawansa na farko zuwa yanzu. Ta ce an sha bakar wahala.
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya soki tsarin sauya naira na CBN yana mai cewa akwai wasu yan takarar shugaban kasa 2 da mataimaki suna da miliyoyin sabbin naira
Wata hadimar Aisha Buhari ta zarge ta da tura jami'an tsaro su kama ta tare da yi mata babu dadi a lokacin da suka samu wani sabanin da ba a bayyana ba tukuna.
Duk da umurnin da gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-Rufai ya bada na cewa mutane su cigaba da kashe tsaffin kudadensu, wasu da dama sun tafi CBN don mayar da kudin
Masu zafi
Samu kari