Latest
Kasar Amurka za ta dawo da wasu kudi da Deprieye Alamieyeseigha ya boye. Marigayi Alamieyeseigha ya ajiye kusan $1m da ya wawura daga baitul-malin Bayelsa.
Sabon rikici ya kunno kai a jihar Legas, kudu maso yammacin Najeriya da safiyar yau Juma'a inda wasu fusatattun matasa suka fara tare tituna tare da kona tayoyi
Hakeen Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilan tarayya ya bayyana cewa abinda shugaba Muhammadu Buhari yayi bai kamata ba saboda karan-tsaye ne ga doka.
Duk da umurnin da Shugaba Muhammadu Buhari ya bada na haramta amfani da tsaffin N500 da N1000 daga ranar 10 ga watan Fabrairu, wasu gwamoni sun bijirewa umurnin
Nyesom Wike ya bada labarin yadda suka lallabi Bola Tinubu ya yi wa PDP aiki a zaben 2019. Gwamnan ya fadi amanar da Tinubu ya yi wa Muhammadu Buhari da APC.
Wani fasto yace ga garin ku nan bayan ya shafe kwana arba'in yana azumi. Faston yayi ƙoƙarin kwaikwayon azumin da aka ce Yesu Almasihu yayi ne a cikin bible
Biloniyan Najeriya kuma 'dan asalin Anambra, Arthur Eze yayi rabon $100 ga matasa a jihar. Jamaa'a da yawa sun ce ya saba hidimtawa jama'a da taimaka musu.
Wani matashi da keburan talauci ke sauka a gadon bayansa ya bukaci cocin Dunamis su dawo masa da duk sadakar da ya bayar, yace ya hakura da aljannar, baya so.
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta gano yadda 'yan Boko Haram suka tsara za asu kai hari kan jirgin kasan Abuja-Kaduna a cikin 'yan kwanakin nan masu zuwa.
Masu zafi
Samu kari