Latest
Hukumar kula da ayyukan yan sanda (PSC) ta janye nadin da ta yiwa Naja’atu Muhammad a matsayin daya daga cikin kwamishinonin da za su kula da ayyukan yan sanda.
Wani matashi dan Najeriya ya baje kolin damin kudin da ya shafe tsawon shekaru biyu yana tarawa a gida. Ya fito da kudaden daga asusun katako bayan ya fasa.
African Democratic Congress (ADC) ta sanar da ɗaukar matakin janye wa daga tseren shugaban kasa, ta ce zata yi duk me yuwuwa don nasarar Peter Obi na Labour.
Jam'iyyar APC tayi wani babban rashi a jihar Adamawa inda ɗaruruwan magoya bayanta suka fice zuwa jam'iyyar PDP. Sun ce za su yi PDP tun daga sama har ƙasa
Muhammadu Sanusi II ya ce an taso shi yana sukar da masu mulki ke yi yau, Khalifan ya ce jama’a su zabi wanda yake da cikakken hankali da koshin lafiya a 2023.
Wani matashi ya koka bayan yaje banki cirar kuɗi an lafke shi da tsofaffin takardun kuɗi na N200. Matashin yace saboda tsabar tsufa kuɗin har wani wari sƴke.
Yayin da babban zabe ke kara gabatowa jam’iyyun siyasa da yan takararsu sun dukufa wajen yin kamfen yayin da wasu malamai suka bar hawa mumbari don siyasa.
Ƙaramin ministan albarkatun man fetur, Timipre Sylva ya shiga sahun takarat neman kujerar gwamnan jihar Bayelsa. Sylva ya taɓa ɗarewa kujerar a shekarun baya.
A jiya ne gwamnonin ci gaba suka gana da shugaban APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, kan sabon tsarin sauya naira da CBN ya bullo da shi ana dab da zabe.
Masu zafi
Samu kari