Latest
Zaben shugaban kasa ya gabato a Najeriya, Legit.ng Hausa ta bude filin jin ra'ayi inda makarantan Legit.ng suka bayyana wanda za su zaba ya zama Shugaba a 2023.
Limaman addinin Kirista sun ce ya kamata 'yan Najeriya su yi duba cikin tsanaki su zabi dan takarar da ya amsa sunansa mutumin kirki a zaben da ke tafe a kusa.
Jam’iyyar All Progressives Congress ta dakatar da Mustapha Salihu, mataimakin shugabanta a arewa maso gabasa na tsawon watanni shida saboda rabar gwamnan PDP
A 2023, bashin da gwamnatin tarayya ta karbo daga hannun kamfanonin gida ya kai Naira tirilyan 2.13. Cin bashin da Muhammadu Buhari yake yi, yana neman yawa.
Yan kwanaki kafin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, tsagin PDP da Shehu Sagagi ke jagoranta a jihar Kano sun sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP ta su Kwankwaso.
‘Dan majalisa mai wakiltar Kaduna ta Arewa, Hon. Samaila Suleiman ya ja hankalin hukuma. Suleiman ya nuna ya kamata Jami’an tsaro su damke Gwamna Nasir El-Rufai
Da aka zanta da karuwai, sun yi Allah-wadai da sauya takardun kudi da aka yi, sun nuna abokan lalata babu kudi, kuma ana samun kalubale wajen tura masa kudi.
Za a ji labari ‘Dan Takarar Majalisar Tarayya Na Mazabar Wudil Da Garko A Jam’iyyar NNPP Ya Rasu A Kano. Mu na Addu’ar Allah ya gafarta masa, ya kyauta bayansa.
Hukumar Kula da Ayyukan Yan Sanda, ta nada tsohuwar jigon jam'iyyar APC, Hajiya Naja'atu Mohammed, da wasu 44 a matsayin masu kula da da'ar yan sanda a zabe.
Masu zafi
Samu kari