Latest
Kusan mako biyu Da kwaɗa Atiku da ƙasa a zaben shugaban kasan 2023, wasu jiga-jigai da mambobin jam'iyyar PDP sun sauya sheƙa zuwa APC mai mulki a jihar Ondo.
Jama'ar kafar sada zumunta sun rasa ta cewa bayan ganin yadda wata budurwa ta yiwa giwa hawan doki a cikin wani gajeren bidiyon da aka yada a kafar TikTok,
Atiku da Tinubu sun fito fili don yin jaje ga ahalin wadanda suka mutu da suka jikkata a hadarin jirgin kasan jihar Legas a yau Alhamis 9 ga watan Maris a 2023.
Wata matar aure mai suna Faridah ta bayyana dalilin da yasa za ta fi kaunar kishiyar gida bisa ga na waje a cikin wani bidiyon TikTok da ke magana game da aure.
Prof. Itse Sagay, goggagen lauya ya bayyana cewa umurnin kotun kolin kasa ya shafi kowa kuma gwamnan CBN Emefiele baya bukatar umurnin wani kafin ya bi umurnin
Wannan dan kasar Sin mazauni jihar Kano da ake tuhuma da kisan budurwa yar jihar Kano, Ummu Kulsum ya sake bayyana gaban kotu ranar Alhamis, 9 ga watan Maris.
Wata babbar kotun tarayya ta umurci hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) da ta bari ayi amfani da katin zaɓe na wucin gadi, a ranar zaɓen gwamnoni dake tafe.
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya nuna goyon bayansa ga takarar Air Marshall Sadiq Baba Abubakar na jam’iyyar All APC a zaben gwamnan Bauchi.
Wata mata da ba ta jima da haihuwa ba ta ce daga baya ta gano har ta sake samun juna biyu ya kai watanni 5 amma ko kadan ba ta sani ba saboda tana shayarwa.
Masu zafi
Samu kari