Latest
A yanzu ta tabbata cewa Sheikh Saud Ash Shuraim, daya daga cikin limamai na dindindin a Masallacin Harami da ke Makkah, ya yi bankwana daga limancin masallaci.
Babban hadimin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu, ya bayyana cewa ƴan Najeriya sun gudanar da zaɓen shugaban ƙasa cikin kwanciyar hankali da lumana.
Jama'ar kafar sada zumunta sun bayyana kaunarsu ga yadda za su yi amfani da damarsu na taimakon wata yarinya da wani ya tsinta a bakin titi tana zaune kawai.
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta sauyawa kwamishinonin ƴan sanda biyar da ta tura aiki a jihar Kano cikin mako ɗaya. Anyi wannan sauyin ne ana dab da zabe..
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta yi gagarumin gargadi ga yan siyasa da magoya bayansu gabannin zaben gwamna da za a yi a ranar Asabar, 18 ga watan Maris.
Mai neman zama mamba a majalisar dokokin jihar Ribas karkashin inuwar Labour Party, Boma Kasim-Agida, ya shaki iskar yanci kwanaki kaɗan bayan an sace shi.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a Kano, ta zargi hukumar DSS da ƙulla wata ƙullalliya domin kawo mata rashin nasara a zaɓen dake tafe na ranar Asabar
Wani bidiyo ya hasko wata amarya a taron jama’a tana baje kolin girkinta. Jama’a da dama sun nuna adawarsu ga wannan al’ada na sanya amarya tuka tuwo a bikinta.
Ana zargin manyan PDP a Imo, Emeka Ihedioha, Ugochinyere Ikenga da Gerald Irona da kashe-kashe. PDP ta bukaci IC na ‘Yan Sanda ya tsige Kwamishinan 'Yan sanda.
Masu zafi
Samu kari