Latest
Dakarun Rundunar Hadin Gwiwa ta Kasa da Kasa (MNJTF) sun yi nasarar kama mayakan Boko Haram da ISWAP 900 tare da iyalansu da masu taimaka musu a dajin Sambisa.
A labarin da muka samu ya bayyana 'yan sanda suka kama mutum bakwai da ake zargin sun kashe wani basarake a jihar Ebonyi bayan zaben shugaban kasa da aka yi.
Ƴan bindiga sun je har gida sun sace sakataren jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a ƙaramar hukumar Ikwerre ta jihar Rivers ana dab da zaɓen gwamna.
Tsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya ce ya yi kuka lokacin da aka ɗauke shi a matsayin mataimakin Yar'adu domin bai taba tsammani ba.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa har yanzu yana da kyakkyawar alaƙa tsakanin sa da tsohon gwamnan jihar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Masu neman aiki sun yi masa gayya a tashin farko, shafin NDLEA ya birkice. NDLEA mai yaki da safarar miyagun kwayoyi ta ce yanzu an shawo kan wannan matsala.
Rundunar tsaron farin kaya, DSS ta kama wasu mutum biyu bisa zarginsu da shirin haddasa rikici a yankunan jihar Kano yayin zaben gwamna da za a yi ranar Asabar.
Wata uwa yar Najeriya ta tsinewa diyarta wacce ta amarce ba tare da ta fada mata ko ta gayyace ta ba, ta ce diyar tata za ta dandana kudarta kan abun da ta yi.
Dan takakarar gwamna na jam'iyar ADC Mal Ibrahim Khalil yace manufofinsa masu kyau ne zasu sa yaci zabe ba wai yawan neman kamfe ko jama'a ba kamar yadda aka ga
Masu zafi
Samu kari