Latest
Za a ji labari cewa a ra’ayin Prince John Mayaki yana, abubuwa biyu Muhammadu Buhari zai yi domin ya iya wanke kan shi daga zargin kin yi wa kotun koli biyayya.
Yayin da ake jiran yin zaben gwamnoni a Najeriya, jihar Kano da Jigawa da Katsina za su fuskanci mamayar hukumar yaki da cin hanci da rashawa a kasa ta EFCC.
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya fadi abu daya da yake so Tinubu ya ci gaba da yi ko da kuwa ya bar mulki a tsakiyar shekarar nan da aka yi zabe a kasar nan.
Wani nazari wanda ya kunshi jin ra'ayin al'umma da wasu kungiyoyi na suka yi na nuna irin yadda jam'iyyu za su fafatta a zabukan gwamnoni da ke tafe ranar 18.
Hukumar kiyayye haddura, FRSC, reshen jihar Kano ta tabbatar da afkuwar wani mummunan hadari wanda yayi sanadin rasuwar mutane 17 yayin da wasu suka jikkata.
Ana zargin a kalla mutane hudu sun riga mu gidan gaskiya biyo bayan arangama tsakanin ayarin motoccin gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai da yan Shi'a a Kaduna.
A kalla jam'iyyun siyasa 30 ne suka janye wa dan takarar gwamna na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, baya a jihar Ogun ana kwana biyu zaben gwamna.
Wasu da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne sun kai wa tawagar dan takarar majalisar jihar Legas karkashin jam'iyyar Labour, Olumide Oworu hari yayin kamfe.
Wasu miyagu da ake kyautata zaton 'yan daban siyasa ne sun farmaki tawagar kamfen PDP a Ibadan ranar Alhamis, sun yi ajalin kansilan PDP, sauran sun tsira.
Masu zafi
Samu kari