Latest
Rahoton da muka tattara wasy jiga-jigan gwamnonin Najeriya za su iya fuskantar matsala a zaben gwamnoni da ke tafe a ranar Asabar 18 ga watan Maris mai zuwa.
Majalisar Alkalai na Kasa, NJC, ta dakatar da Alkalin Alkalai na Taraba daga aiki kuma ta bada shawarar a masa ritaya na dole bayan bincike ya nuna ya saba doka
Muhammad Sani Abdullahi da ya yi takarar Sanata a APC zai shigar da karar PDP da INEC a kan zabe, an samu wadannan hujjoji ne daga bayanan da ke shafin INEC.
A ranar Asabar, 18 ga watan Maris jihohi 28 cikin 36 na Najeriya za su yi sabbin ango ta hanyar zabe. Gwamnonin da za a zaba za su yi jagorancin shekaru hudu.
Nan da kwanaki uku, watau ranar Asabar 18 ga watan Maris, 2023 za'a gudanar da zaben gwamnoni da mafi yawan jihohin Najeriya, akwai wasu yan takara da aka raina
Babban malamin addinin Musulunci kuma masanin fiqihun adinin, Dr Jamilu Yusuf Zarewa, ya yi tsokaci kan kudi da kyaututtukan da jami'an INEC ke karba hannu.
Jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) ta musanta labaran ƙaryar dake yawo cewa ta dakatar da ɗan takarar gwamnan ta a jihar Nasarawa. Tace ba gaskiya bane.
An sake samun tashin gobara a jihar Kano. Wata gobara da ta tashi a kasuwannin Bagwai da Sumaila ta laƙume shaguna da dama. Ana yawan samun gobara a Kano..
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun sace dan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar Young Progressives Party, YPP, Prince Agbor Onyi ana daf da zabe.
Masu zafi
Samu kari