Latest
Dan takarar sanatan jihar Taraba ya yi nasara a gaban kotu bayan kai ruwa rana. An bayyana David a matsayin wanda ya zai yi takara a mazabar ta Taraba a Arewa.
Rundunar ƴan sandan Najeriya (NPF) tayi gargadi mai zafi kan masu shirin tayar da hargitsi a ranar zaɓen gwamnoni dake tafe Ta bayyana cewa su shirya mutuwa.
An farmaki tawagar ɗan takarar gwamnan jihar Zamfara a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaɓen gwamnan jihar dake tafe ranar Asabar.
Mun kawo Bidiyon kyautar kaza ya kwadaito da wata mata za ta zabi Uba Sani. Matar da ta karbi kaza, ta tabbatar da cewa Uba Sani za ta ba kuri’a ya zama Gwamna
NNPP reshen jihar Kano ta dage yin zanga-zangar lumana na kin amincewa da shugaban DSS, Mohammed Alhassan, da suka ce wa'adinsa ta cika amma bai ajiye aiki ba.
INEC ta dauki kwangilar buga takardun zabe, ta ba ‘Yar takarar Gwamna a APC. INEC ta ce ba ta san cewa kamfanin yana da wata alaka da Aishatu Dahiru Binani ba.
A rahoton da muka tattaro muku, mun kawo bayanai masu daukar hankali game da wasu jiga-jigan siyasar Arewa da ya kamata ku sani gabanin zaben gwamnoni na gaba.
A rahoton da muka tattara, mun kawo muku kadan daga abin da ya kamata ku sani game da 'yan takarar gwamna a jihar Gombe daga jam'iyyar APC da PDP mai adawa.
Mun tattaro ‘Yan takarar Gwamnan Jihar Yobe a zaben 2023. Sauran ‘yan takaran Gwamna su ne Garba Umar na NNPP da Malam Ya’u Sabo na jam’iyyar Action Alliance.
Masu zafi
Samu kari