Latest
Akalla jam’iyyun siyasa hudu da yan takararsu ne suka shigar da kara a kan nasarar zababben shugaban kasa Bola Tinubu a a zaben 2023 kotun zabe a hukumance.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa ba zai taba komawa jam’iyyar All Progressives Congress ba duk da rade-radin cewa yana gab da yin haka.
Wani dan gajeren bidiyo ya nuna lokacin da wanki uba ya fashe da kuka yayin da yake kallon diyarsa tana shirin tafiya gidan mijinta. Jama’a sunyi martani a kai.
Atiku Abubakar ya shigar da kara a kotu a kan nasarar Bola Tinubu. Lauyoyin Atiku da na Peter Obi duk sun shiga kotu, kowa yana ikirarin shi ne ya lashe zabe.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana cewa kwadayin mukami ba dalilin da ya sanya ya marawa Tinubu baya ba a zaben shugaban kasa da ya gabata.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya bayyana yadda na kusa da shi suka ci amar sa a lokacin zaɓen gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar 18 ga watan Maris.
Za a ji Mai ba Gwamnan jihar Taraba shawara, Nelson Len zai je Majalisa. Ibo da Mata 2 za su tafi Majalisar dokoki yayin da APC da NNPP suka samu kujeru a jihar
A ranar Talata, 21 ga watan Maris, dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi, ya yi kira ga INEC da ta gaggauta sakin sakamakon zaben Abia da Enugu.
Amurka ta na zargin akwai inda aka hana mutane kada kuri’arsu a zabe. Kabilanci ya yi aiki a zaben da aka yi a jihar Legas, sannan an yi rikici a Jihohin Kano.
Masu zafi
Samu kari