Latest
Zababben gwamnan jihar Katsina Radda ya bayyana shirinsa idan aka rantsar dashi a matsayin gwamnan jihar Katsina a watan Mayu da ke tafe nan ba da jimawa ba.
PDP ta Zama Dage, Kyan Fada a Kwana Anayi Domin Jam'iyyar Tana Kara Daukan Zafi, Inda Ayu Yace Shugaban Jam'iyyar Yace Babu Wanda Ya Dakar-tar Dashi Yanzu Haka
Kungiyar Musulmai ta Al-Habibiyyah ta nemi Tinubu ya mai da hankalinsa ga samar da abinci da yakar takauci a Najeriya. Kungiyar ta yaba wa Tinubu da nasararsa.
Jihar Gombe ta zo ta ɗaya a cikin jerin jihohin da ake gudanar da harkokin kasuwanci cikin sauki a tarayyar Najeriya. Wani sabon rahoto da aka saki ya nuna haka
Wanda baiji bari ba Zaiji Woho: Hukumar Kula da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa ta EFCC Ta Samu Nasarar Cafke Masu Sana'ar POS 80 a Jihar Ondon Najeriya
Kasar Saudiyya ta bayyana daukar mataki kan masu zuwa ziyarar ibada kasar amma su bige da daukar hotuna a madadin yin abin da ya kawo su na ibada don ALlah.
Mota Samfurin “1974 Volkswagen Beetle” ta Wani Mutum Daya Fito da Dadaddiya Ya tada Kura a kafar sadarwa ta zamani ya tada kura a kafar sadarwa ta zamani sosai
Babban bankin Najeriya ya ce, zabi mai kyau ga 'yan kasar shine su rungumi amfani da manhajar eNaira don tabbatar da an samu sauki wajen hada-hadar kudade.
Kwamandan ƙungiyar ƴan ta'addan Islamic State For West Africa (ISWAP), Abu Muhammed, ya halaka mataimakin sa Abu Darda, bayan sojoji sun kai musu farmaki..
Masu zafi
Samu kari