Latest
Jam’iyyar LP ta je kotun sauraron karar zabe, ta na so a sake shirya zaben 2023. Peter Obi ya gabatar da bayanai msdu nuna akwai Jihohin da aka yi wa APC magudi
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Gombe, Nasiru Nono, ya riga mu gidan gaskiya sakamakon mummnan hadarin mota daya ritsa da shi a babban hanyar Abuja-Keffi
Za a kashe kusan rabin Tiriliyan a kan kayan aikin jirgin kasan Maradi wanda an cetitin zai kunshi tashohi 15, kuma za a rika samun fasinjoji 9364 a duk rana.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta gargadi cewa duk wani musulmi da ta kama yana cin abinci a bainar jama'a a yayin watan azumin watan Ramadan zai fuskanci hukunci
Babbar jam'iyyara hamayya ta kasa watau PDP ta fara ɗaukar mataki kan mambobin da take zargi da cin amana yayin babban zaben 2023 da aka kammala kwanan nan.
Farfesa Ahmad Doko Ibrahim na jami’ar ABU Zaria ya ce New Nigeria Peoples Party ta ci kuri’u 1.09m a Kano, a Bauchi da Katsina, an ci zabe da da kuri’u barkatai
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, da Sarkin Gaya, Aliyu Ibrahim Gaya sun mika sakon taya murna ga zababben gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf.
Wasu daruruwa mata sanye da bakaken kaya sun fito zanga-zanga a cikin garin Kaduna domin nuna fushinsu a abinda suka kira fashin nasarar zaben gwamna a jihar.
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC) ta samu nasarar cafke wasu ɓata gari masu damfarar yanar gizo, Yahoo-Yahoo a jihar Kwara, a cikin su akwai malami.
Masu zafi
Samu kari