Latest
A Najeriya kashin farko na daliban kasar daga Sudan waɗanda ke guje wa yaki sun isa gida da talatainin dare, ranar Laraba. 'Yan kasar sun sha wahala a hanya.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan Nasarawa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce dole sai da Bola Ahmed Tinubu za'a cimma matsaya kan majalisa ta 10.
Wasu yan bindiga da ba'a sani ba sun halaka mataimakin Sufuritandan yan sanda a jihar Abiya yayin da ya ja tawaga zuwa wurin binciken ababen hawa da safiya.
Wata kyakkyawar budurwa yar Najeriya ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya yayin da ta bayyana hirarsu da yayanta ta WhatsApp. Ta ce bata bukatar saurayi.
Bayan fama da matsaloli kala daban-daban, ɗaliban Najeriya da suka bar Sudan suma shiga Masar, jirage sun kwaso su daga filin jirgin ƙasar Masar ranar Laraba.
Takarar AbdulAziz Yari ta na cigaba da samun karbuwa a wajen ‘yan siyasa da wadanda ake yi da su. ‘Yan kungiyar Tinubu/Shettima Network na goyon bayan shi.
Buba Galadima yana da ra’ayin cewa Bola Tinubu ba zai kai labari muddin NNPP ta kalubalanci zabe a kotu, a cewarsa, su na da hujjoji masu karfi da za su gabatar
Jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Joe Igbokwe, ya caccaki tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, kan kalaman da ya yi akan Yemi Osinbajo.
Zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ki aminta da bukatar gwamna Nyesom Wike, wanda ya nemi FG ta biya gwamnatin jihar kuɗin da ta kashe .
Masu zafi
Samu kari