Latest
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ya cikawa ƴan Najeriya alƙwarin kawo canjin da ya ɗaukar mu su. Shugaban ƙasar ya bayyana hakan ne a Abuja.
Tinubu ya yi magana mai kama da watsar da 'yan APC, inda yace ba dan gwamnan PDP ya taimake shi ba, da tuni yanzu ya fadi zabe da sai wani labarin ake yi daban.
A wani bidiyon da muka gani, an ga lokacin da wata yarinya ta fashe da kuka bayan da bayyana cin JAMB 259 yayin da wasu ke kukan basu samu adadi mai yawa ba.
Babban lauya kuma dan rajin kare hakkin bil'adama ya shawarci jam'iyyar APC da su bawa Ahmed Wase wato mataimakin kakakin majalisar shugabancin majalisar ta 10
Rahotanni sun tabbatar da yau ake sa ran fara dawowar ƴan Najeriyan da suka maƙale a ƙasar Sudan zuwa gida Najeriya. Sahun farko ana tsammanin mutum 354...
Bidiyo ya nuna lokacin da Tinubu ya sauka a jihar Ribas a daidai lokacin da ake ci gaba da cece-kuce kan cewa Tinubu na bibiyar 'yan PDP da masu fada a ji nata.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai tafi birnin Landan domin halartar bikin nadin sarautar sarki Charles na III, ana saran shugaban zai tafi yau Laraba.
Fadar shugaban kasa ta bada sanarwa an yi waje da wanda yake jagorantar HYPREP. An kirkiro shi ne domin magance matsalar gurbata yankin Neja-Delta da sinadarai
Jami'ar jihar Legas ta yiwa dalibai gata yayin da ta kawo kekuna domin dalibai su ke hawa suna yawo a cikin jami'ar ba tare da wata matsala ta yawo ba a haraba.
Masu zafi
Samu kari