Latest
Gwarazan jami'an hukumar sojin Najeriya sun samu nasarar kubutar biyu daga cikin ma'aikatan ƙungiyar NGO uku da yan ta'adda suka yi garkuwa da su a jihar Borno.
Wata `yar Najeriya da ke rayuwa a kasar Amurka ta ga abun mamaki lokacin da shiga wani shago ta ga tarun bulali a wani shago, ta ce shagon na `yan Afirka ne.
Gamayyar gwamnonin APC da na PDP ne dai su ka raka zaɓabben shugaban kasa Bola Tinubu zuwa jihar Rivers domin ƙaddamar da ayyukan da gwamna Nyesom Wike ya yi.
Wani bidiyo ya nuna yadda wani wada ke shan dadi a gidansa lokacin da matarsa ta yada bidiyonsa a lokacin da take shirya shi zai tafi makaranta koyarwa TikTok.
Wasu fastoci karkashin inuwar 'Rivers Pastors Unite for Tinubu (RPUT) sun gargadi masu kira ga kafa gwamnatin wucin gadi a kasar cewa za su yi tofin tsinuwa.
Uwar gidan shugaban kasa, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, ta jadda shirin maigidanta na ganin kowane ɗan Najeriya ya samu nagartaccen ilimi duk da ya kusa sauka.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ta bayyana dalilin rashin fitar da tsarin shugabancin majalisa ta 10. Abdullahi Adamu ya ce dawowar Tinubu suke jira.
Wata mata mai suna Fatima Abdul Rahman 'yar kimanin shekaru 42 da haihuwa ta kashe kishiyarta mai suna Adizat Abdul Rahman wacce take ɗauke da juna biyu a Legas
Gwamnatin tarayya ta bayyana irin matakan da take ɗauka domin tabbatar da sun kwaso baki ɗaya yan Najeriya da suka makale a Sudan bayan yaƙi ya balle a ƙasar.
Masu zafi
Samu kari