Latest
Gwamnatin jihar Anambra ta musanta wani faifan bidiyo inda aka gano an kori gwamnan jihar, Charles Soludo daga filin taro da aka rantsar da Tinubu da ke Abuja.
Kotun ɗa'ar ma'aikata ta amince da tsarin 'Ba aiki ba biyan Albashi' wanda gwamnatin tarayya ta kakabawa malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, a lokacin yajin aiki.
Wani matashi ya koka kan yadda abokinsa ya ci masa amana. Abokim na sa dai ya yi wuff da budurwarsa bayan ya nemi taimako wajensa ya samar mata gidan zama.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ya ƙauracewa bikin rantsarda Abba Gida Gida sabuwar gudun tashin yamutsi a tsakanin magoya bayansu.
Wani mutumi ya ga abin mamaki yayin da ya ɗauki budurwarsa zuwa Otal mai matuƙar nisa da gidansa domin su ji daɗi, amma bisa rashin sa'a sai ga matarsa da wani.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana irin yanayin da ministocinsa da sauran masu rike da mukamai na siyasa suka shiga a 2015.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya ce gwamnatinsa ta yi alkawarin daukar malaman makaranta 5,000 don inganta ilimi a jihar, za a fara karatun rana.
Sabon shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya shaidawa wakilan kasashen Amurka, Birtaniya da na Saudiyya cewa Najeriya ba za ta wargaje ba, za ta.
Gwamna Bala Muhammed, na Bauchi ya ce gwamnatinsa a zango na biyu zata ɗauki matasa 20,000 aikin tsaro a wani ɓangaren kudirinta na tabbatar da zaman lafiya.
Masu zafi
Samu kari