Latest
Majalisar dattawa ta amince a mayarwa da jihar Borno N16bn saboda gina titin Dabua-Chibok ta gwamnatin tarayya. Majalisar ta amince da buƙatar ne ranar Talata.
Sabon shugaban ƙasar Najeriya Bila Ahmed Tinubu ya bayar da umarni ga jami'an hukumar tsaro na farin kaya kan su fice daga ofishin hukumar EFCC da ke Ikoyi.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce baya bukatar wani mukami a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da aka rantsar da shi a ranar Litinin.
Sabon mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya tabbatar da shirin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, na kawo karshen biyan kuɗin tallafin man fetur.
Gwamnan jihar Niger, Mohammed Umar.Bago, ya bayyana cewa zai ba mata kujerun mataimakin shugaban ƙaramar hukuma da sakatarori a ƙarƙashin gwamnatinsa mai ci.
Gwamnan Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya gargaɗi yan kasuwar man Fetur su guji ɗaukar duk wani mataki da za'a kalla da sunan zagon ƙasa ga tattalin arziki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin tafiya da matasa a gwamnatinsa lokacin da yake yakin neman zabe. A yau mun tattaro muku matasa 4 na gwamnatin.
Bola Tinubu ya zama shugaban kasa a shekaru 71, mai dakinsa ta ce tana shirin cika shekara 63, Remi Tinubu ta tabo batun mulkin Najeriya a karkashin mai gidanta
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, ya shiga fadar shugaban ƙasa da ke Abuja, kuma zai gana da sabon shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Masu zafi
Samu kari