Latest
Ƙungiyar ma'aikatan shari'a ta ƙasa (JUSUN) ta sanar da shiga yajin aiki saboda cire tallafin man fetur. Ƙungiyar tace yajin aikin zai fara ne daga ranar Laraba
A kasar Sweden, an bayyana halasta gasar jima'i wacce za a gudanar a cikin watan Yunin wannan shekarar, za a yi wata daya da mako biyu ana gasar ta aikin assha.
Wani shaidar jam'iyyar PDP da dan takararta na shugabancin kasa Atiku Abubakar, ya shaidawa kotu cewa Atiku da Tinubu ba su cancanci a ayyanasu a matsayin.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya shiga ganawa da jagororin kungiyoyin kwadugo reshen Kaduna kan shirin na tsunduma yakin aiki sakamakon cire tallafin fetur.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Adams Oshiomole ya bayyana shirin gwamnatin tarayya domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur. Oshiomole ya ce za a inganta albashi.
Tsohon gwamnan jihar Rivers a Kudu maso Kudu ya bayyana cewa idan Shugaba Tinubu ya bashi mukami a gwamnatinsa ba zai karba ba har sai ya tuntubi mai dakinsa.
Wasu tsagerun 'yan daba sun lakaɗa wa tsohon ɗan takarar gwamna a inuwar PDP, Segun Showunmi, dukan tsiya yayin fara zaman Kotun sauraron karar zabe a Ogun.
Sheikh Ishaq Adam Ishaq Hafizahullah ya yi bayanin hanyoyin karbe filaye a doka. Baristan ya nuna kyau Abba Yusuf ya sanar da jama’a, kuma ya biya su kudinsu.
Rahotanni sun tabbatar da an samu hargitsi sosai a tsakanin ƴan majalisar dokokin jihar Benue, kan zaɓen kakakin majalisar, wacce gwamnan jihar ya rantsar.
Masu zafi
Samu kari