Latest
Sarkin Zazzau, Ambasada Nuhu Bamalli ya gargadi maniyyata aikin hajji a jihar Kaduna da su kaucewa zuwa da goro cikin kasa mai tsarki don gudun cin mutunci.
Jam'iyyun adawa na Peoples Democratic Party (PDP) da Labour Party (LP), sun taso Bola Tinubu a gaba kan lallai sai ya bayyana kadarorin da ya mallaka a duniya.
Za a ji labari cewa gwamnati ta bayyana takaicin bisa yadda wasu suka afkawa ginin dake cikin tsohon gidan jaridar Triump da ba ta cikin wuraren da za a rusa.
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi fatali da kuɗirin Sanata Abdul'azizi Yari na neman shugabancin majalisar dattawa ta 10. Ya ce ya mutunta jam'iyya.
Rushe-rushen da Gwamnatin Kano ta ke yi zai jawo ta shiga kotu. Kamfanin Lamash Property Limited ya shigar da kara, ya bukaci a biya sa N10bn saboda asara.
NUEE ta shirya bin NLC zuwa yajin-aikin da ta ke kira a shiga daga Laraba. Haka zalika kungiyar ‘yan jarida, NUJ, sun bada sanarwar cewa za su shiga zanga-zanga
Za a ji ‘Yan takara a jam’iyyar PRP a 2023 su na so a binciki Abdullahi Umar Ganduje, kuma an roki sabon Gwamna ya cigaba da duk wasu ayyukan alheri a Kano.
A yayin da ake tunani farashin man fetur ya lula bayan cire tallafin man fetur, ana hangen sa’ida. Kungiyar ‘yan kasuwa ta IPMAN tayi wa ‘Yan Najeriya albishir.
Yayin da ya sauka a mulki, ana ci gaba da hango ayyukan da ya yi na ci gaba a jiharsa, Buhari ya yi ayyuka masu girman gaske kuma abin a yaba a garinsu Daura.
Masu zafi
Samu kari