Latest
Hukumar Alhazai Ta Najeriya (NAHCON), ta bayyana dalilinta na rage kwanakin da Alhazan Najeriya za su rika yi a Madina zuwa kwanaki biyar kacal, sabanin yadda.
Wani magidanci ya lallaba yana biyan buƙatar sa a wajen mai koyon aikin gyaraɓ gashi a wajen matar sa. Matar tana turo yarinyar gida domin yi mata aikace-aikace
Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa ta kulle majalisar dokokin jihar Nasarawa biyo bayan rikicin shugabancin da ya dabaibaye majalisar kan kujerar kakakinta.
An yi gumurzu yayin da 'yan bindiga suka sace wata yarinya mai shekaru bakwai a kauyen Yangoji da ke Kwali a babban birnin Tarayya Abuja a safiyar jiya Laraba.
Wata babbar kotun tarayya ta yi fatali da ƙarar da aka shigar kan shugaban jam'iyyar APC na jihar Enugu. Kotun ta tabbatar da Agballah a matsayin shugaban APC.
Zababben Sanatan APC ya ba Bola Tinubu lakanin lakanin yadda zai huta da bashin da ya gada. Jimoh Ibrahim yana ganin Najeriya za ta iya biyan bashinta a kwanaki
Yanzu muke samun labarin yadda wata kotun Muslunci ta hukunta matasa biyu bisa zarginsu da aikata satar wayar hannu na wani mutumin da bai ji ba bai gani ba.
Tsohon wazirin Kano kuma babban limamin masallacin Juma'a na Fagge, Sheikh Nasir Muhammad Nasir, ya kwanta dama yana da shekara 87 a duniya bayan ya yi jinya.
Kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a jihar Kano ta gurfanar da wani matashi Ali Dan-Asabe a gaban kotu kan damun daliban makarantar Islamiyya da kayan sauti
Masu zafi
Samu kari