Latest
Tsohon sanata daga jihar Kaduna, Shehu Sani ya gargadi mutane da mahukunta a kasar da su guji kawo sabuwar gasar jima'i da kasar Sweden ta kawo cikin Najeriya.
Wata kotu da ke zamanta a Dei-Dei, Abuja, ranar Alhamis ta bada umarnin a tsare mata wani mai shekara 30, Victor Emeka, a gidan gyaran hali bisa zargin cutar wa
Jama'ar kafar sada zumunta sun shiga mamakin yadda tsohon firayinministan Najeriya ya gina kamar na mai matsakaicin karfi amma mai cike da tarihi da yawan.
Bidiyon wani matashi da ke nuna kwarewarsa a harkar kwallon kafa ya yadu a TikTok. Mutumin mai hannu daya ya burge mutanen da suka taru don kallon wasansa.
Yayin da ake ta kace-nace kan cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ta yi, shugaba Bola Tinubu, ya sa labule da manyan yan kasuwa a fadarsa da ke Abuja.
Tsohon kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila a yau Laraba 7 ga watan Yuni ya yi bankwana da majalisa ta 9 don kama aiki a fadar shugaban kasa, Tinubu.
Tsohon Ministan Buhari, Ogbeni Rauf Aregbesola ya nemi gafarar tsohon Gwamna Adegboyega Oyetola da wasu da ya batawa rai a cikin shekaru hudu da suka gabata.
Wata budurwa ta haddasa cece-kuce a shafin TikTok yayin da ta wallafa bidiyonta tare da wani ɗan matashin saurayi a dakin Otal, wasu na ganin yaro ne karami.
Gwamnonin Najeriya sun ziyarci Shugaba Tinubu a fadarsa da ke Abuja. Sun bayyana masa goyon bayansu kan cire tallafin man fetur da ya samu nasarar aiwatarwa.
Masu zafi
Samu kari