Latest
Wani Farfesa a jami'ar Ilorin ta jihar Kwara ya bukaci 'yan Najeriya da su rike kiwon kwadi hannu bibbiyu don samun karuwar arziki ganin yadda kifi ya yi tsada.
Wani dalibin Najeriya, Abraham Magu, ya yi aikin bajinta wajen zana takardar nara N200 da Fensir mai kaloli, jama'a sun nemi CBN da Bola Tinubu, su jawo shi.
Cire tallafin man fetur, ya sa kamfanin Innoson motors zage damtse wajen kara yawan nau'o'in motocin da yake kerawa wadanda suke amfani da iskar gas, sabanin.
Ana samun soyayya na shiga tsakanin jaruman don kusancin aiki da shakuwa da suke yi a masana'antar fina-finai, wasu na yin aure wasu kuma abin bai kaiwa ga aure
Faifan bidiyon wata uwa mai 'ya'ya 11 makafi ya yadu, inda ta bayyana yadda ta ke kula da yaran nata a ko wane lokaci tun da babu wanda yake gani a cikinsu.
Annie Okonkwo, tsohon sanata mai fada a ji da ke wakiktar Anambra ta tsakiya a majalisar dattawa, ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu a wani asibiti da ke Amurka.
Kungiyar malaman jami'o'i ta ƙasa, ASUU ta kore batun tallafin man fetur a Najeriya, ta ce ba zai yuwu kana hako mai sama da shekara 70 amma baka iya tacewa ba.
A daren yau Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake yin zama da zababbun ‘yan majalisan jam’iyyar APC a fadar Aso Rock, wasu 'yan G7 sun ki halartar taron.
Gwamnatin tarayya ta sanar da bayar da hutun ranar dimokuraɗiyya. Gwamnatin tarayyar ta bayyana ranar Litinin, 12 ga watan Yunin 2023, a matsayin ranar hutu.
Masu zafi
Samu kari