Latest
Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah, ya bayyana cewa daga cikin batutuwan da ya kaiwa shugaba Bola Tinubu har da rokon sako shugaban kungiyar IPOB. Nnamdi Kanu.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce tawagar G5 ta gana da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ne domin gaya masa halin da ake ciki da kuma manufar tawagar.
Gwamnan Abdullahi Sule na Nasawa, ya yi ikirarin cewa gwamnatin Buhari ta kashe makudan kuɗi wajen gyaran matatun Najeriya amma duk a wofi, ba bu mai aiki.
Bola Tinubu ya canza shekarun ritayan Alkalai a Najeriya. Kudirin canza shekarun ritayar Alkalai. Kudirin ya zama doka, sai Alkali ya shekara 70 zai bar aiki.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da gwamnonin jihohin Plateau da Akwa Ibom na jam'iyyar PDP. Shugaba Tinubu ya gana da su ne a fadar shugaban ƙasa.
Wata iska mai karfin gaske ta janyo asarar rayukan mutane biyu tare da lalata gidaje akalla 20 a wasu kauyuka na jihar Jigawa. Lamarin ya jefa mutane da dama.
Wasu ma'aikatan wucin gadi da suka yi wa INEC aiki sun faɗa wa Kotun sauraron ƙarar zaben shugaban kasa yadda BVAS ta basu ciwon kai ranar 25 ga watan Fabrairu.
Wata kotun da ke zamanta a birnin Tarayya ta tasa keyar wani matashi mai suna Ndubisi Success zuwa ofishin EFCC don koya masa amfani da rashin amfanin damfara.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da tawagar G5 wacce ta yaƙi ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar PDP, Atiku Abubakar, a fadarsa da ke Abuja.
Masu zafi
Samu kari