Latest
Tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi karin haske kan zancen kujerar ministan da ake cewa Tinubu zai ba shi, ya ce sun ƙara taɓo batun a Aso Villa.
Festus Ogun, wani lauya masanin kundin tsarin mulki, ya ce shugaba Tinubu ba shi da hurumin tsige gwamnan babban bankin Najeriya, Emefiele, ba tare da izini ba.
Rahotani da suka fito sun nuna cewa jami'an Hukumar Yan Sandan Farin Kaya, DSS, sun damke, Mista Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan Babban Bankin Kasa, CBN.
Tsohon dan takarar gwamnan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Barista Ken Imansuangbon, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar Labour Party (LP) a jihar Edo.
Bidiyon wani ango mai sharɓar kuka a ranar auren sa ya ɗauki hankula. Angon dai yana hango amaryar sa ta taho kawai sai ya fashe da kuka. Wasu sun ce gulma ce.
Wani matashi ya auri mata biyu a tare, bayan auren su, sun samu juna biyu a lokaci ɗaya kuma suka haihu a lokaci ɗaya, mutane sun cika da mamaki kan bidiyon.
Tsohon7n shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewar Najeriya ta yi karfin da ya kamata ace an samu shugabar kasa mace cewa ta haka ne za a samu ci gaba.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yanzu haka rahotanni sun nuna ya shiga ganawa da jagoran jam'iyyar NNPP mai kayan marmari, Rabiu Musa Kwankwaso.
Labari dadumin sa shine cewa Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da Godwin Emefiele daga matsayinsa na gwamnan babban bankin Najeriya (CBN).
Masu zafi
Samu kari