Latest
Kamar yadda abubuwa su ke faruwa a jihar Kano, haka su ke a Neja. Sabon Gwamna, Mai girma Gwamna Umar Bago ya sa hannu ya karbe filayen kamfanoni da gidajen mai
Za a ji cewa Godwin Emefiele ya ga ta kan shi domin Hukumar DSS ba ta da niyyar fito da shi. Bisa dukkan alamu dakataccen Gwamnan CBN zai kara kwanaki a tsare.
Jam'iyyar Labour ta su Peter Obi ta nemi a kama shugaban hukumar zabe mai zaman kanta INEC tare da binciken abin da ya aikata a zaben shugaban kasa da gabata.
Rochas Okorocha, ya bukaci shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan da ya koya masa yadda ake komawa majalisar dattawan ba tare da shiga zaben fidda gwani ba.
Tsohon gwamna Matawalle ya ce an masa sata a gida, don haka 'yan sanda suka nemi ya kawo hujjar da ke tabbatar da an masa sata kuma da gaske an masa satar.
Emmanuella Mayaki wata ‘yar Najeriya ce mai shekara 13 da haihuwa da za ta fara karatu a jami’a, za tayi digiri a komfuta a jami’ar Mary Baldwin da ke Amurka.
Akwai kasashe marasa girma a Afrika duk irin yalwar kasar da nahiyar da kasashenta kamar su Aljeriya, Kongo, Sudan. Fadin Seychelles bai wuce kilomita 1500 ba.
Rahoton da muka tattara ya bayyana yadda gwamnan CBN ya sanya Naira ta sha bakar wahala duk da kasancewarta mai daraja. An kuma fadi tarihon sauran gwamnoni.
Kungiyar MURIC ta ce, za ta yi watsi da duk wani dan siyasar da yake Musulmi amma bai amfani addinin Islama ba. Ta fadi hakan ne saboda wasu dalilai da suka zo.
Masu zafi
Samu kari