Latest
Rundunar sojin Najeriya ta ce rade-radin cewa kasurgumin dan ta'adda, Bello Turji ya kwace daya daga cikin motocin yakin sojin karyace kawai da ake yadawa.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa, ya ayyana ranar Litinin 28 ga watam Agusta, 2023 a matsayin ranar hutu ga ma'aikatan jihar domin bikin cika shekara 32.
A yanzu haka ana kan binne gawarwakin sojojin da 'yan bindiga su ka musu kwanton bauna a jihar Neja da kuma wadanda aka kado jirginsu a makon da ya gabata.
Wani babban malamin coci Kingsley Okwuwe, ya fadi hasashensa kan yadda shari'ar Peter Obi za ta kaya tsakaninsa da Shugaba Bola Tinubu. Faston ya ce ya hango.
Yan bindigar da suka sace Misis Bola Ajiboye, matar Fasto Johnson Ajiboye na cocin RCCG da ke jihar Kwara, sun sako ta. Sun tsare mutumin da ya kai fansarta.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya sake nadi mai muhimmanci, inda ya nada Mojoyinoluwa Dekalu-Thomas a matsayin sabuwar Manajan darakta kuma shugabar hukumar NELMCO.
Bankin CBN bai san yadda zai yi da tashin da Dala ta ke yi ba. Hakan ya jawo masu gidajen mai su na son saidawa ‘Yan Najeriya litar man fetur a kan kusan N700.
Wani dalibi a jami'ar Fasaha ta Akure (FUTA) da ke jihar Ondo da aka bayyana sunansa da Ayomide Akeredolu ya fadi ƙasa matacce a yayin da yake shirin zana.
Wani bidiyon shahararriyar jarumar Nollywood Regina Daniels da mijinta dan siyasa, Ned Nwoko da suka halarci bikin diyar Sanata Sani a Abuja ya yadu a intanet.
Masu zafi
Samu kari