Latest
Babban Hafsan tsaro na Najeriya, Janar Christopher Musa Gwabin, ya taya 'yan uwan sojojin Najeriya da 'yan ta'adda suka kashe a jihar Neja. Ya ce rundunarsu.
Wani hoto da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno yadda wata mai siyar da masara ta karkarya wasu cikin masaran da take siyarwa domin mutane basa iya siyan dindi.
'Yan bindiga a jihar Zamfara sun bukaci Naira miliyan hudu a matsayin kudin fansa na matsahiya 'yar bautar kasa, NYSC da su ka sace a makon da ya gabata a jihar
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya ce ko kaɗan maharan da suka shiga ɗakunan kwanan ɗalibai mata a jami'ar jihar Ribas ba daga waje suka shiga ba .
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba, sun halaka wani babban fasto a jihar Kaduna. Lamarin dai ya faru ne a lokacin da Faston mai suna Jeremiah Mayau.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ba zai iya tilasta gwamnoni kan yadda za su raba kudaden tallafi na Naira biliyan biyar ba, ya ce sai dai ya roke su.
Shugaban sojojin juyin mulkin jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya shiga wata yarjejeniya ta ƙawance na soji, da kasashen Mali da Burkina Faso.
Benue - Rahotanni daga jihar Benuwai sun nuna cewa an tsinci gawar tsohuwar shugabar Ƙotun kostumare ta jihar Benuwai, Margaret Igbeta, cikin yanayi mara kyau.
Kotun majistare da ke Ogun ta tasa keyar wasu mutane biyu daurin watanni uku a gidan kaso kan zargin sata a motocin kamfanin Dangote na kusan miliyan daya.
Masu zafi
Samu kari