Latest
Kasar Faransa ta kafa dokar hana ɗalibai sanya hijabi a makarantun gwamnatin ƙasar. Sabuwar dokar za ta fara aiki ne da zarar sabuwar shekarar karatu ta fara.
Wasu mutane sun kai farmaki rumbun abinci na gwamnati da ke jihar Bayelsa tare da dibar kaya masu tarin yawa, wani abincin ya rube a ajiye tun shekarar 2022.
Ƙungiyar direbobin motocin sufuri ta ƙasa (NURTW), ta ce wasu mutane sun yo hayar 'yan daba domin kai wa babbar sakatariyarta ta ƙasa hari. Sanarwar ta fito ne.
An samu ƴar ƙaramar dirama a jihar Edo bayan jami'an tsaro farin kaya (DSS) sun hana mataimakin gwamnan jihar, Philip Shaibu daga ganin gwamna Godwin Obaseki.
Kungiyar Matasa Musulmai a Kudancin Kaduna sun koka kan yadda Gwamna Uba Sani na jihar ya nuna wariya a mukaman da ya raba na gwamnati, sun bukaci ya yi adalci.
An bayyana cewa a shirye Shugaba Bola Ahmed Tinubu yake ya kori duk wanda bai yi abinda ya dace ba cikin ministocinsa. Kakakin shugaban ƙasar Ajuri Ngelale.
Barr. Festus Ogun ya goyi bayan ministar fasaha, al'adu da tattalin arziƙin fikira, Hannatu Musa Musawa, kan zargin rashin kammala bautar ƙasa da ake mata.
Jarumar fina-finai a 'Nollywood' ta ce ta hakura da Musulunci saboda a baya da ake cin mutuncinta a kafar sadarwa babu Musulmin da ya taimake ta ko wata kungiya
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya yabawa Shugaba Bola Tinubu bisa gwangwaje yankin Kudu maso Gabas da muƙaman manyan ministoci a gwamnatinsa.
Masu zafi
Samu kari