Latest
Sojin Jamhuriyar Nijar sun datse ruwa da kuma wutar lantarki zuwa ofishin jakadancin Faransa bayan wa'adin da su ka bai wa jakadan kasar ya cika na sa'o'i 48.
Bola Tinubu bai bukatar ya nemi kyautar fili daga wajen babban ministan Abuja. Nyesom Wike ya shiga ofis a makon da ya gabata, ya kama shirin aiki babu wasa.
Salihu Tanko Yakasai ya ce Gwamnan Kano ya ki yin iya abin da zai yi a lokacin da ake shari'a da APC a kotun zabe. Sai kuma ga shi yanzu an buge da addu'o'i.
Jarumin masana'antar shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya bayyana alakar da ke tsakaninsa da tauraron kwallon kafa, Ahmed Musa. Ya ce Musa ba ubangidansa bane.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Sokoto ta tanadi hukuncinta kan ƙarar da aka shigar kan gwamnan jihar, Ahmed Aliyu, na neman a soke nasararsa.
EFCC na neman jami'in hukumar PCACC da ke bincike kan bidiyon Ganduje. An bayyana dalilai da suka jawo aka fara wannan bincike a daidai irin wannan lokacin.
Tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na jihar Taraba, Cif Victor Bala Kona, ya yi bankwana da duniya bayan fama da jinyar rashin lafiya.
A yayin da aka bayyana sunayen ministoci da inda za su yi aiki, Shehu Sani ya ba da shawarin abin da ya kamata Tinubu ya yi na tabbatar da an samu tsari yanzu.
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda sojojin Najeriya suka samu nasarar lalata wata matatar mai a Najeriya, inda ake tace mai ba bisa ka'ida ba saboda dalilai.
Masu zafi
Samu kari