Latest
Wani matashin direba mai tuƙin a-daidaita-sahu ya yi abun a zo a yaba bayan ya mayar da kuɗin da fasinjansa ya manta da su a babur ɗinsa a jihar Kano.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta rabu da saurayinta bayan shafe shekaru biyu su na soyayya da juna saboda ya ki ya doke ta da bulala sannan ba ya daure ta.
Wani bidiyo da wata uwa ta saki ya nuna tsantsar kosawarta kan martanin da mutane ke yi na zargin cewa diyarta yar tsana ce. Bidiyon ya yadu a TikTok.
Wata matashiyar budurwa ta koka saboda ta gaza samun saurayin da zai furta mata so. Ta yi zargin cewa maza basa kulata ne saboda tsananin girman hancinta.
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya yi magana kan bidiyon da ke yawo sanda ya nuna cewa ya sanya labule da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Akwai tashin hankali da fargaba a tsakanin jam'iyyun siyasa da ƴan majalisu, yayin da kotunan zaɓe ke cigaba da yanke hukunci. Sanatoci huɗu na cikin matsala.
Rundunar yan sandan Musulunci ta jigar Kano, wacce aka fi sani da Hisbah ta kama mutumin da ake zargi da ajalin jaririyar ɗiyarsa kwana ɗaya bayan haihuwarta.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana rashin jin dadi ga yadda ake kara kudin makaranta a jihar. Abba Kabir Yusuf ya gargadi makarantu kan kari haka kawai.
Alƙalin alƙalai na ƙasar nan Olukayode Ariwool zai kafa kwamitin alƙalan kotun ƙoli da zai saurari ƙararrakin da Atiku, Peter Obi suka shigar a kotun ƙoli.
Masu zafi
Samu kari