Latest
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya amince da kwace gidajen da hukumar babban birnin tarayya ta siyarwa mutane amma suka sauya akalar amfaninsu.
Rundunar 'yan sanda sun tabbatar da kisan wata tsohuwa a birnin Gombe wanda 'yan ta'adda su ka yi mata yankan rago a Unguwar Jekadafari da ke jihar.
Gidauniyar Abubakar Bukola Saraki ta biya kudinasibitin fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, John Okafor, wanda aka fi sani da Mista Ibu. Yana fama da jinya.
Ikenga Imo Ugochinyere, ya caccaki Sheikh Ahmad Mahmud Gumi bisa kalama. da ya yi na ƙiyayya kan Wike, ya ce bai kamata a naɗe hannu a bar abun ya wuce ba.
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta sanar da cafke wasu mutum biyu da ake zargi da laifin hannu a halaka ɗiyar wani ɗan majalisar dokokin jihar Borno.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yin galaba akan ƴan ta'adda a sassan daban-daban na ƙasar nan. Sojojin sun kuma cafke masu taimakawa ƴan ta'addan.
Wata Kotun yanki mai zama a Kubwa ta kawo ƙarshen zaman aure tsakanin Hafsat Abdullahi da Adesegun Rufai bayan shafe shekaru huɗu suna raya sunnah.
Wata mata da ba a kai ga tantance bayananta ba ta rasa rayuwarta yayin da wata Kwantena ta kutto daga kan tirela, ta murkushe ta ba zato ba tsammani a Anambra.
Gwamnan jihar Ƙatsina, Alhaji Dikko Umaru Radda, ya sha alwashin ɗaukar mataki mai tsauri kan duk wanda aka samu yana taimakon ƴan bindiga a jihar.
Masu zafi
Samu kari