Latest
Yayin da ake murna da kammala matatar man Dangote, wani rahoto da aka fitar ya bayyana yadda hakan zai kawo tashin farashin man fetur a shekarar 2024.
Kotun ƙoli ta ɗage sauraron ɗaukaka ƙarar da Atiku Abubakar, Peter Obi suka shigar suna ƙalubalantar nasarar shugaban ƙasa Bola Tinubu a zaɓen 2023.
Kotun ƙoli a ranar Litinin, 23 ga watan Oktoban 2023, yayin da take sauraron ɗaukaka ƙarar da Atiku, PDP suka yi, ta ce akwai wasiƙu masu ruɗani daga jami'ar CSU.
Hukumar NSCDC ta kama wani dalibin karshe na Jami'ar ABU, Abdullahi Ibrahim kan zargin kashe wani yaro dan shekara 17, Umar Usman a jihar Bauchi.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai ƙazamin hari a ƙaramar hukumar Danmusa ra jihar Katsina inda suka halaka mutum tara tare da sace wasu mutanen masu yawa.
Yan bindiga sun halaka mutum uku a wani harin ta'addanci da suka kai a ƙaramamr hukumar Bunza ta jihar Kebbi. Gwamna Nasir ya bayar da taimakon kuɗi.
Fasto Chukwuemeka Odumeji ya yi barazanar mayar da Fastocin da ke yi wa Isra'ila addu'a makafi da kurame inda ya ce Najeriya tafi ko wace kasa bukatar addu'a.
Abba Gida-Gida ya fadi yadda aka samu dukiyar yin ayyuka bayan samun gwamnati babu kudi. Gwamna ya ce bai shigo wannan gwamnatin ne domin ya yi sata ba.
CBN ya dauko tsarin kudi wanda ya sha bam-bam da na lokacin Muhammadu Buhari. Wani masanin tattalin arziki ya fada mana akwai rashin hikima a lamarin Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari