Latest
Hukumar manyan asibitoci ta Kano ta bayyana takaici kan yadda KEDCO ya yanke wutar asibitin Imamu Wali ba. Dakta Mansur Mudi Nagoda ya ce za yi yi kokarin gyara
Rahotanni sun nuna cewa wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kai farmaki garin Dutse da ke babban birnin tarayya Abuja inda suka yi garkuwa da mutane 5.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta bukaci jama'a su yi watsi da batun dakatarwar da aka sake yi wa Dakta Abdullahi Umar Ganduje daga jam'iyyar.
Statisense ta fitar da jerengiyar dalibai da suka fi kowa kokari cikin shekaru 10, daga 2014 zuwa 2023. Bahasin ya nuna daliba mace ce ta fi kowa samun maki
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta tsare dan takarar gwamnan jihar Ondo a zaben fidda gwani na jam'iyyar APC, Wale Akinterinwa.
Al'ummar jihar Kwara da dama na nuna farin cikinsu yayin da buhun shinkafa mai nauyin kilogiram 50 ya koma N52,000 zuwa N54,000 daga N80,000 da aka sayar a baya.
An kama wani malamin tsibbu a Ifa, Onifade Oyekanmi, bisa laifin hada baki da abokansa wajen kashe wata mata mai suna Usman Aminat a kan neman kudi a Ibadan.
Mataimakin shugaban kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya ya ce karyewar Dala da sarrafa mai a gida zai taimaka wajen kara karya farashin dizal a matatar Dangote.
Yan sanda a kenya sun kama shugaban kamfanin Binance, Najeem Anjarwalla bayan tserewa daga Najeriya. Ana shirin dawo da shi kasar nan domin ci gaba da shari'a
Masu zafi
Samu kari