Latest
Shugaba hukumar yaki da cin hanci a jihar Kano, Muhyi Magaji Rimingado ya bayyana yadda suka gano yadda tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje ya yi badakala.
Real Madrid dai na da maki a teburin gasar kuma za ta iya dorawa kan nasararta a gasar La Liga, yayin da Barcelona ta samu cikas bayan shan kaye a wasanta da PSG.
Hukumar ilimin bai daya ta jihar Kano ta ce babu gaskiya a zargin da ake mata na nuna son rai a jarraawar daukar malaman BESDA. Malamai sama da 5000 za a dauka aiki
Al'ummar yankin Bini na karamar hukumar Maru sun yi gudun hijira zuwa gidan gwamnatin jihar Zamfara bayan janye dakarun sojoji daga yankinsu. sun nemi mafaka
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta gargadi matafiya kan karbar jaka su tagi da ita ba tare da sun san abin da ke ciki ba don gujewa matsala
Hukumar da ke kula da harkokin kamfanoni (CAC) ta gargadi 'yan Najeriya da su yi hattara da 'yan damfara biyo bayan bullar rahoton cewa ta fara daukar aiki.
Hukumar shirya jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandare ta JAMB ta dauki mataki kan jami’anta da suka ci zarafin wata daliba sanye da hijabi a Legas.
Akalla sojoji shida ne aka kashe a kauyen Karaga da ke karamar hukumar Shiroro a jihar Neja bayan sun fada wani tarko da 'yan bindiga suka dana masu.
Gwamnan CBN, Yemi Cardoso, ya ce bankin na yin duk mai yiwuwa domin daidaita darajar Naira. Haka kuma ya ce Najeriya ta samu karin masu zuba jari daga kasashen waje.
Masu zafi
Samu kari